<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><author>C. Barny Robertson, George Duffield, George J. Webb</author>
<hymn_number>288</hymn_number>
<title>Mu Tashi Tsaye, Dukan Ƴan Yakin Giciye LW288</title>
<lyrics>[V1]
 1) Mu tashi tsaye, dukan ƴan yakin giciye,
 Mu ta da tuta bisa domin a gan ta dai.
 A cikin yaƙin gaskiya, Yesu zai bishe mu kuwa
 Ba za mu koma ba fa, sai gaba za mu yi.

[V2]
 2) Mu tashi tsaye duka, biyayya za mu yi
 Ga Yesu, Shugabanmu, a cikin yaƙinsa.
 Ku mazaje ku tashi, ku yi da ƙarfin hali,
 Ko tsoro ko ragwanci, ba damar wannan fa!

[V3]
 3) Mu tashi tsaye duka, a cikin ikonsa.
 A cikin ikon kanmu, ba za mu isa ba.
 Mu tafi da bishara, mu yi ta yin addu'a.
 Ta wurin bangaskiya za mu ci nasara.</lyrics>
</song>